Mutuwar jarirai wajen haihuwa
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Me ke janyo mutuwar jarirai ?

Wani rahoton Asusun kula da Kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya, UNICEF, game da mutuwar mata masu juna biyu da kananan yara ya ce jarirai fiye da miliyan biyu da rabi ne ke mutuwa kafin su kai wata daya a duniya.