Yaren da mutum uku ne kacal suka iya shi duk duniya

Yaren da mutum uku ne kacal suka iya shi duk duniya

Yaren Badeshi da ake magana da shi a wani kauye a Pakisan yana fuskantar barazanar mutuwa murus idan wadannan mutum uku kacal da suka iya shi suka mutu.

Danna hoton da ke sama domin ganin bidiyon mutanen.