Mene ne yake hana matan karkara zuwa awon ciki?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mene ne yake hana matan karkara zuwa awon ciki?

A wannan makon shirin Adikon Zamani ya bi diddigin dalilin da ya sa mata ba sa son zuwa awon ciki musamman a yankunan karkara, inda muka ganewa idonmu matsaloli daban-daban da mata ke ciki dangane sakamkon hakan.

Labarai masu alaka