Buhari 'yana yi wa 'yan  Nigeria romon-baka'
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Buhari 'yana yi wa 'yan Nigeria romon-baka'

Wani fitaccen dan siyasar Jamhuriya ta biyu a Najeriya, Dr Junaidu Muhammadu ya ce Shugaba Muhammadu Buhari yana yi wa 'yan kasar romon-baka a yakin da ake yi da kungiyar Boko Haram.

Labarai masu alaka