Makahon da ke koyawa mutane yadda za su kare kansu.
Makahon da ke koyawa mutane yadda za su kare kansu.
Loakcin da Ronald Dlamini tsohon zakaran dambe na Afirka ta kudu ya zama makaho bai san yadda zai ci gaba ba. To amma ya samu karfin gwiwar taimakawa wasu, ta hanyar koyawa masu mastalar gani yanda za su kare kansu.