An kebe waje mai tsarki don adana tsofaffin Kur’anai

An kebe waje mai tsarki don adana tsofaffin Kur’anai

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Yadda ake dana Kur’anai bayan sun tsufa ko sun faffalle abu ne da mutane da dama ba su san yadda za su yi ba.

Amma a Pakistan an samar da wata hanya a karkashin kasa a wani waje mai tsarki a Quetta, don adana su.

Ana binne buhunan da ke makare da Kur’anai a wani rami da ke karkashin kasa.