Yadda ake sabunta naman da ya yi kwantai

Yadda ake sabunta naman da ya yi kwantai

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Kun taba tunanin ya ake yi da abincin da ya yi kwantai a kantunan sayar da abinci?

A Manila babban birnin Philippine, ana sake sabunta naman da ya yi kwantai, ta hanyar vwanke shi da sake dafa shi.

Ana kiransa da suna pagpag kuma yawanci talakawa ne ke ci wadanda ba za su iya sayen sabon nama ba.