Soyayya a Aure:  Wajibi ko sakaci?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Soyayya a aure: Wajibi ko sakaci?

Mata da dama na kokawa kan gushewar soyayya a rayuwar aurensu sabanin kafin auren. Da zarar an gama angwanci da amarci, sai a koma ga aikin gida na yau da kullum. Babu wani romon soyayya kamar a can baya da ake shaukin juna.