Hotunan abubuwan da suka faru a Afirka a makon jiya

Mun zabo hotunan fitattun abubuwan da suka faru a Afirka da 'yan Afirka a makon jiya.

A dancer passes through a security checkpoint at the Jomo Kenyatta International airport on February 26, 2018 in Nairobi, prior to the arrival of the FIFA World Cup Trophy during its World Tou Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption In Kenya, dancers observed all the necessary security protocols as they headed through Jomo Kenyatta International to welcome the FIFA World Cup trophy
Dancers perform during celebrations marking the Chinese New Year, the Year of the Dog, in First Chinatown, Johannesburg on February 24, 2018 Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Kazalika masu rawa sun ja hankalin mutane a birnin Johannesburg na Africa ta Kudu, inda aka yi bikin zagayowar sabuwar shekara ta China.
Dancers perform the lion dance to bless each store during celebrations marking the Chinese New Year, the Year of the Dog, in First Chinatown, Johannesburg on February 24, 2018 Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption An yi rawar gagajiya ta zaki a lokacin da mutane ke bikin zagayowar sabuwar shekarar ta China, wacce ake kira Shekarar Kare
An Internally Displaced Congolese woman sits on the ground out side a camp for the Internally displaced on February 27, 2018 in Bunia, Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption A Jamhuriyar Dimokradiyyar Congo, inda rikici ke ci gaba da sanya mutane barin gidajensu, wata 'yar gudun hijira ce nan zaune tana jiran agaji.
A Fulani woman fixes her head scalf on the street of Dapchi, Yobe state, Nigeria February 27, 2018 Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption Wani mai daukar hoto ya yi sa'ar daukar hoton wannan matar a garin Dapchi da ke Nigeria, inda aka sace 'yan makaranta fiye da 110 a watan jiya.
A Christian Ethiopian priest prays next to the closed door of the main entrance of the Church of the Holy Sepulchre in the Old City of Jerusalem on February 26, 2018 after Christian leaders took the rare step of closing the church, seen as the holiest site in Christianity, the previous day at noon Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption A birnin Qudus, wani Malamin Cocin Habasha ne ke yin addu'a kusa da babbar kofar shiga Cocin da aka rufe, wacce ake kira Cocin the Church of the Holy Sepulchre.
People look out of a bus window in front of posters of Egypt"s President Abdel Fattah al-Sisi for the upcoming presidential election in Cairo, Egypt February 28, 2018 Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption A makwabciyar ta kuwa, Masar, ana shirye-shiryen gudanar da zabe, kamar yadda kuke gani a wadannan hotunan yakin neman zaben a Alkahira, babban birnin kasar.
Annastacia Wainaina, 34, a crew-member in a matatu (a local word for privately owned public transport buses) poses as she waits in line to pick up passengers in Nairobi's central business district on February 26, 2018. Annastacia, who has been a matatu driver since 2005 plying along one of Nairobi's most densely populated routes in Kasarani, is one of only a few women drivers who are shattering an old stereotype that to make it as a matatu-crew, widely regarded as renegades, sexist and reckless, one has to be mal Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Wannan matar da ke Nairobi, babban birnin Kenya sunanta Annastacia Wainaina, mai shekara 34, kuma daya ce daga cikin mata kalilan da ke aikin karen-mota a motar bas ta haya da ake kira "matatu".
Ifrah Ahmed (left) with Aja Naomi King who plays her during filming at the Westin Hotel in Dublin of "A Girl from Mogadishu", a true story based on the testimony of Ahmed, who, having escaped war-torn Somalia, has emerged as one of the world"s foremost international activists against Female Genital Mutilation Hakkin mallakar hoto PA
Image caption A can tsallaken tekun a birnin Dublin na kasar Ireland, 'yar kasar Somali mai fafutika Ifrah Ahmed (a hagu) ta dauki hoto tare da Aja Naomi King, wacce ta saka ta a wani wasan kwaikwayo a kan rayuwarta da kuma fafutikar da take yi kan kawo karshen yi wa mata kaciya.
Ghana team players celebrate with trophy after winning the first West African Football Union (UFOA) zone B women"s tournament final match between Ghana and Ivory Coast at the Parcs des Sports in Abidjan on February 24, 2018 Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Daga kashe, tawagar kwallon kafar mata ta Ghana ce ta cika da murna Abdijan bayan ta doke takwararta kuma mai masaukin baki ta Ivory Coast inda ta lashe gasar cin kofin kwallon kafar mata ta Yammacin Afirka a rukunin B karon farko.

Images courtesy of AFP, Reuters, PA and Getty Images

Labarai masu alaka

Labaran BBC