Dan Nigeria ya yi zarra kan fasahar gano ciwon ido

Ku latsa alamar lasifika domin jin cikakkiyar tattaunawar:

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti
Dan Nigeria ya yi zarra kan fasahar gano ciwon ido

Wani dalibi dan Nigeria, Malam Bashir Dodo, ya lashe wata kyauta ta dalibin da ya fi nuna hazaka kan dabarar gano illar ciwon ido.

A makalar da ya gabatar a wani taro a kasar Portugal, Malam Dodo ya yi bayani kan wata manhaja da ta shafi sabuwar hanya da likitocin ido za su iya amfani da ita wajen ganowa da kuma tantance irin illar da ido ya samu.

Dalibin, wanda ke karatun digirin digirgir a Jami'ar Brunel da ke London, ya yi wa Ahmad Abba Abdullahi bayani kan manhajar:

Labarai masu alaka