An bude gidan kukan huce takaici a India

An bude gidan kukan huce takaici a India

Yayinda damuwa da takaici da kuncin rayuwa suka yiwa mutane yawa, wasu jama'ar sun dukufa domin samarwa jama'a mafita ta hanyar samar da wani gida da jama'a ke taruwa suna yin kukan huce haushi a bainar jama'a, domin samun saukin takaicin da ke damunsu.