Yadda ake zaben shugaban kasa a Saliyo

Yadda ake zaben shugaban kasa a Saliyo

Jama'ar Saliyo sun fito domin kada kuri'unsu a zaben shugaban kasa daga cikin mutane 16 dake takarar kujerar ciki har da mata biyu.