Ranar Mata: Ra'ayoyin mata kan yadda za a samu ci gaba
Ranar Mata: Ra'ayoyin mata kan yadda za a samu ci gaba
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Ranar 8 ga watan Maris na ko wacce shekara ce aka ware don bikin Ranar Mata Ta Duniya.
A don haka ne BBC ta jiyo ra'ayoyin wasu mata na birnin da na karkara kan yadda suke ganin mata za su sami ci gaba.