Bidiyon yadda wata mace ke sana'ar yin burodi
Bidiyon yadda wata mace ke sana'ar yin burodi
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Hajiya Rabi Babba Kaita wata mata ce da ta fara sana'ar yin burodi saboda son da yaranta ke yi masa.
A hirarta da BBC ta ce ta shafe shekara hudu da fara wannan sana'a kuma ta ga alfanun abun sosai.