Hikayata: Labarin Karfin Hali
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Hikayata: Labarin 'Karfin Hali'

A ci gaba da kawo muku karatun labaran da suka yi nasarar lashe gasar Hikayata ta bana, muna kan sauraron labarai 12 da alkalan gasar suka ce sun cancanci yabo.

A wannan mako dai za mu kawo muku labari na karshe ne a jerin, wato "Karfin Hali", na Hauwa Aminu Aliyu (Ummi), Kwarbai, Birnin Zaria, a Jihar Kadunan Najeriya, wanda Halima Umar Saleh ta karanta.

Labarai masu alaka