Hotunan abubuwan da suka faru a Afirka a makon jiya

Mun zabo muku hotunan wasu daga cikin abubuwan da suka wakana a Afirka da 'yan Afirka a makon jiya.

Matan da ke rundunar zaratan Kenya na cikin miliyoyin mutanen da suka yi bikin ranar Mata ta Duniya ranar Alhamis. Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Matan da ke rundunar zaratan Kenya na cikin miliyoyin mutanen da suka yi bikin ranar Mata ta Duniya ranar Alhamis.
Fans of Kenyan club Gor Mahia cheer on top of a matatu after their team played against during Tunisian club Esperance during the CAF Champions League first round match between Gor Mahia and Esperance Tunis, in Machakos, Kenya, 07 March 2018. Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption Ranar Laraba kuwa, magoya bayan kungiyar kwallon kafar Gor Mahia da ke Kenya ce ta yi biki na musamman bayan kungiyar ta fafata da takwararta ta Esperance da ke Tunisia a gasar cin kofin Zakarun Kwallon kafar Afirka. Sun tashi daga wasan 0-0.
Egypt's Al Ahly v Gabon"s CF Mounana - Cairo International Stadium, Cairo, Egypt - March 6, 2018 - An Egypt's Al Ahly fan shouts slogans against the Interior Ministry whilst running with a flare during the game. Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption Ranar Talata, wannan mai goyon bayan kungiyar kwallon kafar Al Ahly ta kasar Masar ya kunna wuta inda ya rike ta lokacin da yake shiga babban filin wasan kasashen duniya a wasan da Al Ahly ta doke takwararta ta Gabon, Mounana, da ci 4-0.
Cameroonian (orange) and Senegalese (yellow) African migrants, split into two teams, take part in a football match at the Libyan Interior Ministry's illegal immigration shelter in Tajoura, Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption An yi wannan wasan ne a filin kwallo maras girma - wanda ke cibiyar da ake tsare 'yan ci-ranin da ake tsare da su a Libya. An fafata ne tsakanin kungiyar kwallon da ke wakiltar Senegal (wadanda suka sanya riguna masu shudin launi ) da na Kamaru (wadanda ke sanye sa riguna masu ruwan lemo).
A member of Kenyan acrobat group Kibera Messenger breathes fire during a performance for filming in Kibera, Nairobi, on March 7, 2018. Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Wannan matar da ke kungiyar Kibera Messenger, wadda ta kware wurin yin babule ce ta fesa wuta lokacin wani wasa da aka yi a Nairobi ranar Laraba.
Two young Dambe boxers fight during the Dambe Warriors Tournament held in Lagos on March 2, 2018. Dambe, a brutal style of fighting where one wrapped fist is a designated spear and the other a shield, is traditionally practised by Hausas in Nigeria"s north Hakkin mallakar hoto AFP
Lupita Nyong'o attends the 2018 Vanity Fair Oscar Party hosted by Radhika Jones at Wallis Annenberg Center for the Performing Arts on March 4, 2018 in Beverly Hills, California. Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption 'Yar wasan kwaikwayon kasar Kenya Lupita Nyong'o ta yi ado da igiyar gwal a kan gashinta kamar yadda ake yi a al'adun Rwanda lokacin bikin Oscar ranar Lahadi.
Said, 43, removes snow with a shovel around his vehicle stuck in the snowy and twisty roads, 60km from Azilal city, central Morocco, 05 March 2018 (issued 07 March 2018). Azilal is a city in central Morocco, in the Atlas Mountains, Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption Muku mukun sanyi da aka yi sakamakon wucewar jaura a Yammacin Turai a wannan makon ya sa an yi ruwan kankara a Morocco.
Internally displaced Congolese return to the shore line of lake Albert after spending the night out in the lake for safety on March 05, 2018 in Tchomia. Displaced Congolese, fleeing inter-communal violence in the Ituri region of the Democratic Republic of the Congo, make their way to the Tchomia on the DRC side of Lake Albert in search of safety and boats to make the crossing to the safety of the refugee camps in Uganda Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Wannan iyalin na cikin dubban mutanen da suka tsere daga gabashin DR Congo sakamakon rikicin da ke faruwa a kasar, inda suka yi amfani da kwale-kwale wurin ketara Tafkin Albert domin isa Uganda.
Gold prospectors work in the Pampana river on March 5, 2018 near Mekeni, northern Sierra Leone. Down a dirt road that slopes off a bridge, hundreds of men and women waist-deep in the river sift through gravel, separating specks of gold from the sludge. It may be the eve of a general election in Sierra Leone, but those who eke out a living here in Magburaka have few expectations from a new government, whichever party wins Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Ranar Litinin, wadanda maza da matan sun yi aiki tukuru wurin dibar yashi a wannan kogin da ke birnin Makeni na kasar Saliyo.
Anti riot policeman drags away a supporter of Sierra Leone People"s Party (SLPP) during a protest against the police attempting to search the offices of Julius Maada Bio, the presidential candidate for (SLPP) in Freetown, Sierra Leone March 7, 2018. Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption Ba a fuskanci manyan matsaloli a zaben da aka gudanar a kasar ranar Laraba ba - sai dai 'yar zanga-zangar da aka yi a ofishin jam'iyyar hamayya ta Sierra Leone People's Party (SLPP), inda aka tsare mutum guda.
Protestors carry coffins as they wave placards during a rally in front of the morgue of Yopougon University Hospital in Abidjan on March 7, 2018, as they stage a protest against IVOSEP - the dominant funeral service provider in Ivory Coast. Hundreds of small undertaker firms in Ivory Coast have gone on strike over what they described as abusive practices by the country's dominant funeral company. Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption A Ivory Coast, masu daukar gawa ne suka yi zanga-zanga saboda abin da suka kira rashin adalcin da hukumar da ke yin jana'izar mutane ke yi musu.
Eritrean migrants pose for a group photograph after being released from the Holot detention facility (rear) near Nitzana in the Negev Desert in Israel, 06 March 2018. The African, from Eritrea and Sudan are among some 100 African immigrants Israel is releasing as they clear the prison ahead of its closure. Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption Wasu 'yan ci-ranin Eritrea ne nan da ke Isra'ila suka tsaya domin daukar hoto lokacin da suke barin cibiyar tsare mutane na Holot da ke can Isra'ilar. Ana sa ran za a rufe cibiyar, wacce ke tsakiyar hamada, nan ba da dadewa ba, in ji kamfanin dillancin labarai na the European Press Agency.

Images courtesy of AFP, Reuters, EPA and Getty Images

Labarai masu alaka

Labaran BBC