Yadda kuli-kuli ke kasuwa a Birtaniya da Kanada

Yadda kuli-kuli ke kasuwa a Birtaniya da Kanada

Ku latsa alamar hoton da ke sama don kallon yadda sana'ar kuli-kuli ke kasuwa a Turai;

A yanzu kulikuli ya samu matsayi domin kuwa har kasashen waje ake kai shi kamar Birtaniya da Kanada da Malesiya.

Fatima wata matashiya ce da ta yi karatun digiri sannan ta kama sana'ar yin kulikuli da kuma sayar da shi a gida da kasashen waje.

Ta rungumi sana'ar ne saboda yadda aikin gwamnati ke ke wahala a Najeriya, kuma a yanzu ta ce ko ta samu aikin gwamnati ba za ta bar sana'ar kulikuli ba.