Kun san garin da 'kowa' ke sana'ar asuwaki

Kun san garin da 'kowa' ke sana'ar asuwaki

A kauyen Abokim da ke karamar hukumar Etung a jihar Cross-River ta kudancin Najeriya, baya ga noma wanda shi ne gadon al'umomin Afirka da dama, jama'ar kauyen, maza da mata manya da yara, babu sana'ar da suke yi kamar ta ferewa da kuma tallan asuwaki ko magogi.

Bidiyo: Abdussalam Usman da Yusuf Yakasai