Bikin bude katafaren offishin BBC a Lagos
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bikin bude ofishin BBC na Afrika ta yamma a Lagos

An yi bikin bude katafaren ofishin BBC na Africa ta yamma a birnin Lagos, wanda ya kunshi sashin Ibo da Yarabanci da turancin broka.

Labarai masu alaka