Yadda 'yan birni ke farfado da bukukuwan kauye

Yadda 'yan birni ke farfado da bukukuwan kauye

Ku latsa alamar hoton da ke sama don kallon shagalin bikin 'Kauyen Day'

A kullum jama'a suna fito da nau'ikan bukukuwan musamman a lokacin bikin aure.

Ranar Kauye ko 'Kauye Day' na daga irin bukukuwan da suke kara samun farin jini musamman wajen mata iyayen biki a wasu yankunan arewacin Najeriya.

Ga dai daya dga cikin irin wadannan shagulgula a cikin bidiyon da ke sama.