Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kannywood: Kwararru sun yi nazari a kan fim din Taqaddama

Sannu a hankali masu fina-finan Hausa sun fara daukar hanyar inganta irin fina-finan da suke yi ta hanyar kiran masana su kalli fim su bayar da shawarar yadda za a gyara kafin ya je ga masu kallo.

Alhaji Shehes shi ne ya shirya fim din, sannan Ali Gumzak ya bayar da umarni.

An kiyasta cewa an kashe kimanin Naira miliyan bakwai a fim din na Takaddama, sabanin yadda ake kashe abinda bai haura Naira miliyan biyu ba a sauran fina-finai.

Labarai masu alaka