Yadda ma'aikata ke amfani da helkwafta wajen zuwa aiki a Brazil

Yadda ma'aikata ke amfani da helkwafta wajen zuwa aiki a Brazil

Zuwa aiki a birnin Sao Paulo na kasar Brazil na da matukar sauki, matukar kana da isasshen kudi.

Yanzu za ka iya biyan kudin helkwafta ko tasi ta hanyar amfani da wayarka.

A birnin da mutane kan shafe sa'oi suna zirga-zirga, wannan sabon tsarin sufuri na jan hankali jama'a, to amma mutum nawa ne za su iya biyan kudin jirgin?

Karanta wasu karin labarai