Illar tallace-tallacen 'yan mata
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Adikon Zamani: Illar tallace-tallacen 'yan mata

Filin adikon zamani na wannan makon ya tattauna kan illar da tallace-tallace kan yi ga rayuwar 'yan matan da ba sa zuwa makaranta.