Yaushe Kwankwaso da Ganduje za su shirya?
Yaushe Kwankwaso da Ganduje za su shirya?
Manyan 'yan siyasar dai ba sa ga-maciji da juna tun bayan zaben shekarar 2015, wanda tsohon Gwamna Kwankwaso ya goyi bayan mataimakin nasa wurin lashewa.
To ko za su iya yin sulhu yanzu?
Bidiyo: Yusuf Yakasai