An samar da makabartar motoci a Amurka
An samar da makabartar motoci a Amurka
Kamfanin kera motocin na Volkswajen ya dawo da motoci fiye da 350,000 sakamakon badakalar da ta kunno kai game da motoci masu fitar da bakin hayaki.
Kakakin kamfanin ya ce za a ajiye wadannan motoci ne har ya zuwa wani lokaci.