Yadda ake bikin Kauye a birni

Yadda ake bikin Kauye a birni

'Yan mata da ke bukukuwa na kokarin farfado da irin bukukuwan da ake yi a da, wanda ake ambata da bikin kauye, ko kuma ranar kauye.