Me ya sa matan Kannywood ba sa hada fim da aure?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Abin da ya sa mata suke daina fim idan sun yi aure

Da dama daga cikin matan da ke fitowa a fina-finan Kannywood na daina fim da zarar sun yi aure ko da kuwa suna tsaka da tashe.

Yayin da wasu ke cewa ba za su hada fim da aure ba, wasu kuwa cewa suke yi babu abin da zai hana su hada biyun.

Labarai masu alaka