Ba ni da kawa a matan Kannywwod – Umma Shehu
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ba ni da kawa a matan Kannywood – Umma Shehu

Tauruwar na ganin ya kamata mata su tashi tsaye su zama masu shiryawa da bada umarni da daukar nauyin fina-finan Hausa maimakon su tsaya a ringa sa su a fim.

Umma Shehu wacce ta shafe shekara uku a Kannywood ta ce babu wani kalubale da ta ke fuskanta a harkar fim din, wacce ta ce ta dauke ta a matsayin babbar sana'a.

Labarai masu alaka