Mata na son su ringa hada sahu da maza
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mata na son su rinka hada sahu da maza a wajen sallah

Matan da ke wannan fafuuka sun ce suna yin komai tare da maza, amma idan an zo wajen sallah sai a banbanta su, don haka suna bukatar daidaito.

Labarai masu alaka