Yadda mara hannu ke koyarwa da kafa

Yadda mara hannu ke koyarwa da kafa

An hana Patcharamon Sawana samun ilimi a Thailand saboda babu wata makaranta a yankinta da ta yi wa masu bukata ta mussaman tanadi. Ba ta da hannaye.

Ta fara makaranta a lokacin da ta ke shekaru 23, yanzu kuma ta zama malamar makaranta ce, sannan ta yi digiri na biyu a bangaren Shari'a.