Bikin makadan gargajiya

Bikin makadan gargajiya

Wasu makada ke nan ke baje hajarsu a bikin makadan gargajiya na shekara shekara da aka yi a birnin Abeokuta dake a kudu maso yammacin Naijeriya.