Yadda kwallon kafa ta hada soyayya a Hong Kong
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda kwallon kafa ta hada fara da baki soyayya

Ba kasafai 'yan Afirka ke samun karbuwa da damar yin aiki a Hong Kong ba saboda yadda 'yan kasar ke kyamar bakake.

To sai dai soyayya ta kullu tsakanin wata 'yar kasar da wani dan Afirka, inda ta ce kwallon kafar da ya ke bugawa tana burge ta.

Labarai masu alaka