Takardun kudin da ba su da amfani
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kun san takardun kudin da ba su da amfani?

Amfanin wannan kudin ya kare, in dai ba a rika saka wasu abubuwa da su ba.

A don haka ne wannan mutumin ya koma saka jakunkuna da takardun kudin Venezuela.

Labarai masu alaka