Kim Jong-un ya shiga Koriya ta Kudu a karon farko
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda a karon farko Kim Jong-un ya shiga Koriya ta Kudu

A karon farko Shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong-un ya shiga Koriya ta Kudu, kasar da a kwanakin baya ya rinka yi wa barazanar yaki.

Bayan da ya taka kafarsa ya tsallaka kan iyakar kasashen biyu, shugaban na Koriya ta Arewa kuma ya bukaci takwaransa na Koriya ta Kudu da ya ta taka kafarsa a Koriya ta Arewa.

Kim Jong-un shi ne shugaban Koriya ta Arewa na farko da ya kai ziyara Koriya ta Kudu.

Karanta wadansu karin labarai