Yadda Manchester City ta yi bikin lashe kofin Premier

Manchester City Hakkin mallakar hoto Getty Images

Manchester City ta yi bikin lashe kofin Premier a gidanta bayan ta yi canjaras 0-0 da Huddersfield.

Karo na uku ke nan da kaftin din kulub din Vincent Kompany ke daga kofin na Premier a Manchester City.

Sakamakon wasan dai bai wani damu Manchester City da magoya bayanta ba yayin da suka mayar da hankali ga bikin karbar kofin na Premier.

Sai dai kuma sakamakon wasan ya yi wa Huddersfield dadi a yayin da take kokarin kaucewa barazanar ficewa daga Premier. Manchester City

Ga wasu hutunan yadda 'Yan wasan Manchester suka yi bikin lshe kofin

Hakkin mallakar hoto Getty Images
Hakkin mallakar hoto Getty Images
Hakkin mallakar hoto Getty Images
Hakkin mallakar hoto Getty Images
Hakkin mallakar hoto Getty Images
Hakkin mallakar hoto Getty Images

Labarai masu alaka