Mutanen da suka fi karfin iko a duniya a 2018
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kun san mutanen da suka fi karfin iko a duniya a 2018?

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon mutane 10 da suka fi karfin iko a duniya a 2018:

Shugaban China Xi Jinping ne mutumin da ya fi kowa karfin iko a duniya a wannan shekarar, a cewar mujallar Forbes ta Amurka.

Shugaban mai shekara 64 kuma mai mulkin kasar da ta fi ko wacce yawa ya samu damar zama wanda ya fi kowa karfin ikon ne a karon farko.

Cikin mutum 75 da aka zaba, biyar ne kacal mata.

To ko su waye mutum 10 na farko da suka fi karfin iko? Kalli wannan bidiyo.

Labarai masu alaka