Ku aiko da tambayoyin da ku ke son sani kan rikicin Isra'ila da Iran

Iran da Isra'ila Hakkin mallakar hoto Getty Images

Ku yi tambaya akan abubuwan da kuke son ku sani game da rikicin da ke tsakanin Isra'ila da Iran.

BBC za ta yi bincike ta kuma amsa tambayoyinku game da rikicin da ke tsakanin kasashen biyu, sannan sai ta wallafa muku.

Labarai masu alaka