Gidan yarin da ake kulle yara da iyayensu

A Zambia ana kulle yara a gidan kaso tare da iyayensu mata da aka yankewa hukunci.

Hakan ta sa wata mata ta dauki aniyar zama gatan yaran da ke tasowa a gidan kaso.