Martanin Sanata Shehu Sani kan kalaman Gwamnan Kaduna Nasir el-Rufa'i

Sanata Shehu Sani ya yi wa gwamnan Kaduna Malam Nasir el-Rufa'i raddi kan kalamansa game da matsalar tsaro a Najeriya.