Bayan an tashe su, a yanzu ba su da nasa'oi da gidajen kwana

Mazauna wadannan unguwanni da aka tashe su dai sun dogara da sana'ar kamun kifi, sama da shekara dari biyu a gabobin ruwan Legas.