Yadda tsarin cin abinci zai taimakawa lafiyarka

Masana kimiyya sun ce cin abinci da wuri yana da amfani ga lafiyar dan adam.

Masu bincike sun ce sauya lokacin cin abinci yana taimakwa wajen rage kiba.