'Bacci a karshen mako zai iya kara tsawon rai'

'Bacci a karshen mako zai iya kara tsawon rai'

Wani bincike ya gano cewa yin bacci a ranakun karshen mako zai iya karawa mutum tsawon rai.

Har ila yau binciken ya gano cewa kaso 65 cikin 100 na mutane da ke bacci kasa da sa'a biyar za su iya rasa ransu da wuri.