Yadda 'yan mata da suka fara al'ada ke kauracewa cuzgunawa
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda 'yan matan da suka fara al'ada ke kauracewa muzgunawa

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon yadda suke hakan:

Manufar ranar kula da lafiya saboa jinin al'ada shi ne fadakar da jama'a irin kalubalen da mata da 'yan mata ke fuskanta dangane da jinin al'ada, da kuma nemo hanyar tunkarar su.

Wadannan 'yan matan yan makaranta da suke fara al'ada sun fito da wani tsari na amfani da audugar al'ada a makarantar Discovery Academy dake Ingila, domin magancewa kansu kyama ko cuzgunawa a lokacin da suke al'ada.