Kalli muhawara tsakanin mogaya bayan Real Madrid da Liverpool
Kalli muhawara tsakanin mogaya bayan Real Madrid da Liverpool
Latsa alamar lasifika domin kallon wannan muhawara da aka yi a birnin Kano na Najeriya game da yadda karawar Real Madrid da Liverpool za ta kaya.