Bidiyon yadda iska ta lalata gidaje a Argungu

Bidiyon yadda iska ta lalata gidaje a Argungu

Wata mahaukaciyar guguwa ta lalata sama da gidaje 100 a birnin Argungu na jihar Kebbi.