Yanzu muka fara fafutukar siyasa- Matasa
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yanzu muka fara fafutukar siyasa- Matasa

Matasan da suka yi fafutukar rage shekarun yin takara a Najeriya sun ce yanzu suka fara fafutukar siyasar.

Bella Anne Ndubuisi na daga matasan da suke ganin cewa akwai sauran aiki a gaban matasan kasar.

Bidiyo: Fatima Othman