Abubuwa biyar da ba su da dadi a mulki – Gwamnan Bauchi

Abubuwa biyar da ba su da dadi a mulki – Gwamnan Bauchi

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Duk da dadi da alfarmar da ke cikin mulki a Najeriya, musamman ga gwamnoni, wasunsu na cewa akwai wasu matsaloli da ke tattare da mulkin.

Ba kasafai aka fiya jin matsalolin da masu mulki ke fuskanta ba, ku kalli wannan bidiyon don jin abubuwan da Gwamnan Bauchi Mohammed A Abubakar ya ce ba ya jin dadinsu:

Bidiyo: Yusuf Ibrahim Yakasai

Mun fara wallafa wannan labari ranar 5 Yuni 2018. Mun sabunta shi ne a yanzu bayan kayen da gwamnan ya sha.