Shin Mata sun fi Maza Lafiya?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Wa ya fi isasshiyar lafiya tsakanin mata da maza?

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Duk fadin duniya a galibin kasashe, akwai hujjoji da dama da suka nuna cewar mata sun fi maza tsawon rai.

To amma hakan yana nuna sun fi su lafiyar jiki? Maza ba su cika zuwa gurin likita da shan magani ba kamar yadda mata suke yi, in ji wata Farfesa a Jami'ar Newcastle.

Labarai masu alaka