Matan Hindu sun koka kan tilasta musu sa burka
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Matan addinin Hindu sun koka kan tilasta musu sa burka

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Kowa da yadda yake ji idan ya sa nikabi. Wasu matan Indiya biyu sun bayyana irin yadda suke ji yayin da suka sa nikabi - daya daga cikinsu 'yar addinin Hindu ce, tana kuma sanya ‘ghoonghat’, wanda ke rufe illahirin fuska, kuma ana tilasta su yin hakan ne a matsayin alama ta girmama miji.

Sauran matan na sa nikabi musamman a bainar jama'a. Wannan al'ada dai ba al'umma daya ko addini daya kawai ta shafa ba, amma tana jan hankalin mutane a duniya..

Labarai masu alaka