Yadda mata ke shirin gasar cin kofin duniya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda mata ke shirin gasar cin kofin duniya

Yayin da ake dab da fara gasar cin kofin duniya a Rasha, wasu mata a Najeriya sun bayyana fatansu dangane da gasar.

Matan sun bayyana kasashen da suke goyon baya da wadanda suke fatan za su lashe gasar.

Bidiyo: Fatima Othman/Yusuf Yakasai